Jump to content

Taimako:CS1 errors

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Temako agajin gaggawa shine abu mafi muhimmanci da yakamata kasashen duniya su baiwa dukkan wata kasa da ibtila'in yaki da yunwa suka dabaibaye.Wajinine gwamnatoci da kungiyoyi da dai-daikun Al'umma sudinga wayar dakan al'umma dangane da aiyukan ceto da bada Temakon gaggawa gamutanen da suka shiga wani mummunan hali.

Akwanan ne cikin watan July mukaji Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin duniya sunfitar da kididdigar adadin mutanen dasuka mutua Gazza yakai kimanin mutum 995 Wanda kaso mafi yawa daga cikinsu yarane Yan kasa da shakera Biyar sakamakon matsananciyar yunwa dasuke fama da ita saboda yakin dasuke da makwauciyar kasarsu Israel.