Donald E U Ekong
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1933 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 2005 |
| Sana'a | |
| Sana'a |
chemist (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Mamba |
The World Academy of Sciences (en) Makarantar Kimiyya ta Najeriya |
Donald Efiong Udo Ekong (31 Disamba 1933 - 2005) Farfesan Najeriya ne a fannin Chemistry kuma ya kafa mataimakin shugaban jami'ar Gambia sannan kuma ya kasance mataimakin shugaban jami'ar Fatakwal daga shekara ta 1977-1982. Akwai ɗakin karatu da aka sanya masa sunan sa a Jami’ar Fatakwal ta Najeriya[1] domin girmama ɗimbin ayyukan da ya yi wa ƙasa, na koyarwa da bincike da kuma kula da jami’o’i da bunƙasa manyan makarantu.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "About Us – Donald Ekong Library" (in Turanci). Retrieved 2019-06-08.
- ↑ "About Us – Donald Ekong Library" (in Turanci). Retrieved 2019-06-08.
Rukunoni:
- CS1 Turanci-language sources (en)
- Wikipedia articles with GND identifiers
- Wikipedia articles with faulty ICCU identifiers
- Pages with red-linked authority control categories
- Wikipedia articles with VIAF identifiers
- Wikipedia articles with WorldCat-VIAF identifiers
- Haifaffun 1933
- Mutuwan 2005
- Maluman Najeriya