Wikipedia:Tutorial
Gabatarwa | Rajistar account | Yadda ake gyaran Wikipedia | Yadda ake mahadar shafi | Bada madogarar bincike | Shafukan tattaunawa | Manufofin Wikipedia | Karin bayani |
Wanna shafukan dake tafe suna dauke da muhimman bayanai akan yadda ake gayran Wikipedia.
Bidiyoyin da'akayi bayani akan Wikipedia
Manufar Wikipedia shine ta tattaro ilimin bangarori da dama wanda ya shafi dukkan ilimin dan adam domin amfani al'umma. Dukkan bayanan dake akan Wikipedia dole ne ya zama gaskiya ne, sanna kuma an bada madogarar inda aka samo.
Wikipedia tana maraba da kowa, kuma tana ba kowa damar bada gudummuwar sa wajen wannan aiki. Wikipedia tana wasu manufofi sannan ita ba wuri bane na talla ba, kowace iri. Wikipedia tana bada bayani akan mutane sanannu a tarihi ammma ba ta tallata su, hakazalika, kamfanoni, masa'naantu, da duk wani abu da dan adam ya kintace a kundayen ilimi da aakab rig aaka rubuta.
</gallery>
Zaku iya ganin wasu muhiman bayanan a shafukan Manufofi Biyar | Visual editor | Yadda ake rubuta muƙala | Rubutu a mahangar da ba son rai | Ingancin tushen bayanai