Jump to content

Java

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 16:59, 20 Satumba 2018 daga DonCamillo (hira | gudummuwa)
Taswirar Java.

Java (lafazi: /djava/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 128,297 da yawan mutane 136,563,142 (bisa ga jimillar shekarar 2010).