Wikipedia:Tutorial/Rajistar account
Appearance
Gabatarwa | Rajistar account | Yadda ake gyaran Wikipedia | Yadda ake mahadar shafi | Bada madogarar bincike | Shafukan tattaunawa | Manufofin Wikipedia | Karin bayani |
Rajistan account a Wikipedia bashi da wahala domin zaku iya yin hakan a kasa da minti daya.
Yadda ake rajista
Baka bukatar komi domin yin rajista illa na'urar da zaka yi amfani da ita, ko komfuta ko kuma wayar hannu. Idan kana da adiresshin sakn i-mel yana da kyau kuyi amfani dashi, domin idan ka manta lambobin sirrinka (password) za'a iya baka hanyar gyara ta i-mel. Amma fa sanya i-mel ba dokle bane.
Ci gaba da Yadda ake gyaran Wikipedia →