Wikipedia:Tutorial/Rajistar account
Appearance
Gabatarwa | Rajistar account | Yadda ake gyaran Wikipedia | Yadda ake mahadar shafi | Bada madogarar bincike | Shafukan tattaunawa | Manufofin Wikipedia | Karin bayani |
Gyaran Wikipedia abu ne mai sauki.
Ana iya gyaran Wikipedia da kowace irin na'ura da aka hada da yanar gizo, ma'ana komfuta, wayar hannu da kuma matsakaitan su irin su tablet. Snnan a Wikipedia dakwai muhimman hanyoyi biyu na yin gyaran. Akwai ta hanyar gyara rubutun kai tsaye (Wikitext) akwai kuma ta hanyar sa na (Visual editor).
Yadda ake gyaran
A shafin kowace mukala dakwai malatsin "Edit" ko kuma "Gyara" wand da zarar an latsa shi, zai bada damar gayara mukalar domin inganat ata ko kuma fadada ta. A shafin gyaran, dakwai hanyoyi da yawa na sarrafa anihin gundarin rubutun cikin sauki, da kuma dubawa doin tabbatar da komi yayi daidai kafin adanawa.
Gajeran bayanin gyara
Riga gani
Adana gyara
Ci gaba da Yadda ake gyaran Wikipedia →