Wikipedia:Tutorial A
Appearance
Ƙirkira sababbin kasidu / Create new articles / Créer de nouveaux articles
Hausa
Ƙirkira sababbin kasidu cikin Wikipedia mai sauƙi ne. Fassarori na gaba, za su taimakarku, saboda za ku iya ƙirkira sabbabin kasidu game da batutuwa bambam, kamar ƙasashe, birane, garuruwa da ƙauyuka, shahararrun mutanen da sauransu.
English
It's very simple to create new articles on Wikipedia. The following translations can help you to create stubs (short articles) on a lot of different topics such as countries, cities, towns and villages, famous people, and so on.
Français
Il est très facile de créer de nouveaux articles sur Wikipédia. Les traductions suivantes peuvent vous aider à créer des ébauches (de courts articles) sur un grand nombre de sujets, tels que les pays, les villes, les personnages célèbres, etc.
English | Hausa | Français |
---|---|---|
Cities, towns and villages | Birane, garuruwa da ƙauyuka | Villes et villages |
Paris is a city located in the Île-de-France region, in France. | Paris birni ne, da ke a yankin Île-de-France, a ƙasar Faransa. | Paris est une ville qui se situe dans la région Île-de-France, en France. |
Enugu is a city located in Enugu State, in Nigeria. | Enugu birni ne, da ke a jihar Enugu, a ƙasar Najeriya. | Enugu est une ville qui se situe dans l'État d'Enugu, au Nigeria. |
Dadin Kowa is a town located in Jos North LGA, in Plateau State, in Nigeria. | Dadin Kowa gari ne, da ke a karamar hukumar Jos North, a jihar Plateau, a ƙasar Najeriya. | Dadin Kowa est une ville [gari : petite ville ; birni : grande ville] qui se situe dans la zone de gouvernement local de Jos North, dans l'État de Plateau, au Nigeria. |
Sabiñanigo is a town located in the provine of Huesca, in the autonomous community of Aragon, in Spain. | Sabiñanigo gari ne, da ke a yankin Huesca, a jihar Aragon, a ƙasar Spain. | Sabiñanigo est une ville qui se situe dans la province de Huesca, dans la communauté autonome d'Aragon, en Espagne. |
Gillué is a village located in the municipality of Sabiñanigo, in the province of Huesca, in the autonomous community of Aragon, in Spain. | Gillué kauye ne, da ke a lardin Sabiñanigo, a yankin Huesca, a jihar Aragon, a ƙasar Spain. | Gillué est un village qui se situe dans la municipalité [lardi : district] de Sabiñanigo, dans la province de Huesca, dans la communauté autonome d'Aragon, en Espagne. |
Kaduna is two hundred kilometers from Abuja. Kaduna stands on the Kaduna river. | Birnin Kaduna kilomita dari biyu ne daga Abuja. Kaduna na akan kogin Kaduna ne. | Kaduna est à deux cents kilomètres d'Abuja. Kaduna est traversée par la rivière Kaduna. |
Lagos is one hundred kilometers from Ibadan. Lagos is on the Atlantic coast. | Birnin Lagos kilomita dari daya ne daga Ibadan. Lagos na akan Atalantika ne. | Lagos est à cent kilomètres d'Ibadan. Lagos se trouve sur la côte atlantique. |
According to the 2010 census, the population is twenty million. | Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, jimilar mutane miliyan ashirin. | D'après le recensement de 2010, la population est de vingt millions d'habitants. |
According to the 2015 estimate, the population is twenty-one million. | Bisa ga kimanta a shekarar 2015, jimilar mutane miliyan ashirin da ɗaya. | D'après l'estimation de 2015, la population est de vingt-et-un millions d'habitants. |
Since his election in 2014, Anne Hidalgo has been the mayor of Paris. | Anne Hidalgo ce, shugaban Paris, daga zabenta a shekarar 2014 (ko: Anne Hidalgo, ita ce shugaban Paris, daga zabenta a shekarar 2014). | Depuis son élection en 2014, Anne Hidalgo est la maire de Paris. |
Since his election in 2016, Sadiq Khan has been the mayor of London. | Sadiq Khan ne, shugaban London, daga zabensa a shekarar 2016 (ko: Sadiq Khan, shi ne shugaban London, daga zabensa a shekarar 2016). | Depuis son élection en 2016, Sadiq Khan est le maire de Londres. |