Wikipedia:Tutorial A
Ƙirkira sababbin kasidu / How to create new articles / Comment créer de nouveaux articles
Hausa
Ƙirkira sababbin kasidu cikin Wikipedia mai sauƙi ne. Fassarori na gaba, za su taimakarku, saboda za ku iya ƙirkira sabbabin kasidu game da batutuwa bambam, kamar ƙasashe, birane, garuruwa da ƙauyuka, shahararrun mutanen da sauransu. Idan kana da bukata wata jumla saboda ƙirkira sabbabin kasidu, ka iya tambaya nan.
English
It's very simple to create new articles on Wikipedia. The following translations can help you to create stubs (short articles) on a lot of different topics such as countries, cities, towns and villages, famous people, and so on. If you think a sentence could be useful in order to create articles, you can make a suggestion here.
Français
Il est très facile de créer de nouveaux articles sur Wikipédia. Les traductions suivantes peuvent vous aider à créer des ébauches (de courts articles) sur un grand nombre de sujets, tels que les pays, les villes, les personnages célèbres, etc. Si vous pensez qu'une phrase peut être utile pour créer des articles, vous pouvez faire une suggestion ici.
English | Hausa | Français |
---|---|---|
Cities, towns and villages | Birane, garuruwa da ƙauyuka | Villes et villages |
Paris is a city located in the Île-de-France region, in France. | Paris birni ne, da ke a yankin Île-de-France, a ƙasar Faransa. | Paris est une ville qui se situe dans la région Île-de-France, en France. |
Enugu is a city located in Enugu State, in Nigeria. | Enugu birni ne, da ke a jihar Enugu, a ƙasar Najeriya. | Enugu est une ville qui se situe dans l'État d'Enugu, au Nigeria. |
Dadin Kowa is a town located in Jos North LGA, in Plateau State, in Nigeria. | Dadin Kowa gari ne, da ke a karamar hukumar Jos North, a jihar Plateau, a ƙasar Najeriya. | Dadin Kowa est une ville [gari : petite ville ; birni : grande ville] qui se situe dans la zone de gouvernement local de Jos North, dans l'État de Plateau, au Nigeria. |
Sabiñanigo is a town located in the provine of Huesca, in the autonomous community of Aragon, in Spain. | Sabiñanigo gari ne, da ke a yankin Huesca, a jihar Aragon, a ƙasar Spain. | Sabiñanigo est une ville qui se situe dans la province de Huesca, dans la communauté autonome d'Aragon, en Espagne. |
Gillué is a village located in the municipality of Sabiñanigo, in the province of Huesca, in the autonomous community of Aragon, in Spain. | Gillué kauye ne, da ke a lardin Sabiñanigo, a yankin Huesca, a jihar Aragon, a ƙasar Spain. | Gillué est un village qui se situe dans la municipalité [lardi : district] de Sabiñanigo, dans la province de Huesca, dans la communauté autonome d'Aragon, en Espagne. |
Kaduna is two hundred kilometers from Abuja. Kaduna stands on the Kaduna river. | Birnin Kaduna kilomita dari biyu ne daga Abuja. Kaduna na akan kogin Kaduna ne. | Kaduna est à deux cents kilomètres d'Abuja. Kaduna est traversée par la rivière Kaduna. |
Lagos is one hundred kilometers from Ibadan. Lagos is on the Atlantic coast. | Birnin Lagos kilomita dari daya ne daga Ibadan. Lagos na akan Atalantika ne. | Lagos est à cent kilomètres d'Ibadan. Lagos se trouve sur la côte atlantique. |
According to the 2010 census, the population is twenty million. | Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, jimilar mutane miliyan ashirin. | D'après le recensement de 2010, la population est de vingt millions d'habitants. |
According to the 2015 estimate, the population is twenty-one million. | Bisa ga kimanta a shekarar 2015, jimilar mutane miliyan ashirin da ɗaya. | D'après l'estimation de 2015, la population est de vingt-et-un millions d'habitants. |
Since his election in 2014, Anne Hidalgo has been the mayor of Paris. | Anne Hidalgo ce, shugaban Paris, daga zabenta a shekarar 2014 (ko: Anne Hidalgo, ita ce shugaban Paris, daga zabenta a shekarar 2014). | Depuis son élection en 2014, Anne Hidalgo est la maire de Paris. |
Since his election in 2016, Sadiq Khan has been the mayor of London. | Sadiq Khan ne, shugaban London, daga zabensa a shekarar 2016 (ko: Sadiq Khan, shi ne shugaban London, daga zabensa a shekarar 2016). | Depuis son élection en 2016, Sadiq Khan est le maire de Londres. |
The main economic activities are trade/industry/administration/banking/tourism/services. | Muhimman ayyukan tattalin arziki, su ne kasuwanci/masana'antu/gwamnati/ajiya/shagali/ayyuka. | Les principales activités économiques sont le commerce/l'industrie/l'administration/les activités bancaires/le tourisme/les services. |
***, *** and *** are (famous) people) from Jos. | ***, *** da *** su ne (sannannu, ko shahararrun mutanen) daga birnin Jos. | ***, *** et *** sont des personnes (célèbres) originaires de Jos. |
Countries | Ƙasashe | Pays |
China is a country in Asia. | China/Cina, kasa ne, da ke a nahiyar Asiya. | La Chine est un pays situé en Asie. |
Spain is a country in Europe. | Spain, kasa ne, da ke a nahiyar Turai. | L'Espagne est un pays situé en Europe. |
Algeria is a country in Africa. | Aljeriya, kasa ne, da ke a nahiyar Afirka. | L'Algérie est un pays situé en Afrique. |
Brazil is a country in South America. | Brazil, kasa ne, da ke a nahiyar Amurkan Kudu. | Le Brésil est un pays d'Amérique du Sud. |
Canada is a country in North America. | Kanada, kasa ne, da ke a nahiyar Amurkan Arewa. | Le Canada est un pays d'Amérique du Nord. |
Canada has a border with the United States to the South. | Kanada yana da iyaka da Amurka a Kudu. | Au sud, le Canada a une frontière avec les États-Unis. |
Nigeria has borders with Benin to the South, Niger to the North, Chad to the North-East, and Cameroon to the East. | Najeriya tana da iyaka da Benin a Yamma, da Nijar a Arewa, da Cadi a Arewa maso Gabas, kuma da Kameru a Gabas. | Le Nigeria a des frontières avec le Bénin à l'ouest, le Niger au nord, le Tchad au nord-est et le Cameroun à l'est. |
Italy has an area of 301,338 square kilometers. | Italiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 301,338. | L'Italie a une superficie de 301 338 kilomètres carrés. |
According to the 2017 estimate, Ethiopia has a population of 102,374,044. | Habasha tana da yawan jama'a 102,374,044, bisa ga kimanta a shekarar 2017. | D'après l'estimation de 2017, l'Éthiopie a une population de 102 374 044 personnes. |
The capital of Nigeria is Abuja. | Babban birnin Najeriya, Abuja ne. | La capitale du Nigeria est Abuja. |
Nigeria got its independence in 1960. | Najeriya ta samu yancin kanta a shekarar 1960. | Le Nigeria a pris son indépendance en 1960. |
The official language of Nigeria is English. The national languages of Nigeria are Hausa, Yoruba and Igbo. | Harshen ma'aikatan Najeriya Turanci ne. Harsunan kasar Najeriya su ne, Hausa, Yoruba da Igbo (or : Harsunan kasar Najeriya sun hada da, Hausa, Yoruba da Igbo). | La langue officielle du Nigeria est l'anglais. Les langues nationales du Nigeria sont le haoussa, le yoruba et l'igbo. |
About 50% of Nigerians are Christian, while 50% are Muslim. | Kusan hamsin cikin dari mutanen Najeriya Kirista ne, sa'anan hamsin cikin dari Musulmi ne. | Environ 50 % des Nigérians sont chrétiens, tandis que 50 % sont musulmans. |
***, *** and *** are famous Nigerians. | ***, *** da ***, su ne sannannun (ko shahararrun mutanen) Najeriya. | ***, *** et *** sont des Nigérians célèbres. |